✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari ya tafi Birtaniya don halartar taron zuba jari

A yau Juma’a Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi birnin Landan domin halartar taron zuba jari na Birtaniya da kasashen Afirka. Za a gudanar da…

A yau Juma’a Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi birnin Landan domin halartar taron zuba jari na Birtaniya da kasashen Afirka.

Za a gudanar da taron ranar 20 ga watan Janairun nan, wanna shi ne tafiyar Shugaba Buhari ta farko zuwa wata kasa a shekarar 2020.