✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

BIDIYO: Mun ga mutanen da ba su taba ganin N5,000 ba – Minista Sadiya

Mun ga mutanen da ba su taba ganin N5,000 ba – Minista Sadiya A wannan faifan bidiyon, Ministar Jinkai da Cigaban Al’umma, Sadiya Umar Farouq,…

Mun ga mutanen da ba su taba ganin N5,000 ba – Minista Sadiya
A wannan faifan bidiyon, Ministar Jinkai da Cigaban Al’umma, Sadiya Umar Farouq, ta kare shirin Gwamnatin Tarayya na raba N5,000 duk wata ga wasu ’yan Najeriya.
Da take amsa tambaya a kan ko kudin sun isa su sauya rayuwar talaka, ta ce ta ga wadanda har kuka suke yi idan aka ba su saboda ba su taba samun kudi haka ba a rayuwarsu.