✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

BIDIYO: Abin da ya kamata ku sani game da daliget-daliget na APC da PDP

A daidai lokacin da jam’iyyun APC da PDP suke Manyan Tarurrukansu don fitar da ’yan takarar Shugaban Kasa, hankali ya koma ga daliget-daliget. Baya ga…

A daidai lokacin da jam’iyyun APC da PDP suke Manyan Tarurrukansu don fitar da ’yan takarar Shugaban Kasa, hankali ya koma ga daliget-daliget.
Baya ga rade-radin da ake ta yi cewa suna karbar makudan kudi daga hannun masu son tsayawa, wasu ’yan Najeriya na kuma tambaya ko su wane ne daliget-daliget?
A wannan bidiyon, mun kawo muku bayanin wasu abubuwa da ya kamata ku sani game da su – a takaice.