✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bazazzagi da Larabci

Wani Bazazzagi ne suka hada kudi da Balarabe suka sayi jakai guda biyu suna kiwo. Kuma ya kasance Bazazzagi ke yin kiwon wadannan jakuna guda…

Wani Bazazzagi ne suka hada kudi da Balarabe suka sayi jakai guda biyu suna kiwo. Kuma ya kasance Bazazzagi ke yin kiwon wadannan jakuna guda 2. Kwatsam wata rana sai aka yi ruwa ya cika gidan Bazazzagin nan, har jakunan suka mutu. Ya je ya samu Balarabe, yana so ya yi masa Bayanin cewa ruwa ya cika masa gida har jakunan sun mutu. Suna haduwa sai ya ce masa: “Wa himaruka wa himariy, al ma’u bulbula fiy baitiy, mautu jami’an.”
Daga Shehu Mustapha Chaji