✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Bayan yin garkuwa da mu, an sauya sunan mu sannan aka sayar da mu’

Daya daga cikin yaran Kano da aka sace ya ce, “Ina wasa da abokaina da yamma a kusa da gidan mu, sai wani mutum yazo…

Daya daga cikin yaran Kano da aka sace ya ce, “Ina wasa da abokaina da yamma a kusa da gidan mu, sai wani mutum yazo da ake kira da suna Mista Paul, ya rike min hannu sai na fara ihu, sai yasa hannunsa ya rufe min baki ya kaini wani lungu. Daga nan sai matar Paul tazo ta same ni“.

A nemi Jaridar Daily Trust Weekend don samun cikakken rahoton.