✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Basakkwace da Bagobiri

Wani Basakkwace da Bagobiri sai fada ya hada su da aka yi turmi daya sai aka doke Basakwace, mutane suka zo suka raba. Basakwace ya…

Wani Basakkwace da Bagobiri sai fada ya hada su da aka yi turmi daya sai aka doke Basakwace, mutane suka zo suka raba. Basakwace ya ce: “Ni fa ba zan hakura ba saboda jaki ma hakuri anka ba shi ya zama dan wahala”
Daga Garba Sabiyola Gashuwa, 07066581437