✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Babbar loma

Wadansu Fulani ne suna cin abinci tare da baffansu, sai baffan ya yanki katuwar loma, ya ce: “Ni na fita da fitata.” Sai dayansu ya…

Wadansu Fulani ne suna cin abinci tare da baffansu, sai baffan ya yanki katuwar loma, ya ce: “Ni na fita da fitata.” Sai dayansu ya ce: “Gaskiya da fitar baffa gara fitar rai.” Sauran suka kalli dan uwansu suka ce: “Wannan gaskiya ka fadi.”
Daga Ya’u Muhammad Sani 08096783722