✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Babban direba

Wani direba ne ya dauko fasinjoji cike da mota sai gudu yake da su, ya ki tsayawa. Ba shi ya tsaya ba sai da suka…

Wani direba ne ya dauko fasinjoji cike da mota sai gudu yake da su, ya ki tsayawa. Ba shi ya tsaya ba sai da suka zo daidai gidan mahaukata sai ya tuntsire da dariya ya ce: “Kamar ba ni ne na gudo daga gidan nan jiya ba!”
Daga A’isha Mukhtar Daura