✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Babarbare da akuya

Wani Babarbare ne ya sayi akuya a kasuwa, ya kama hanyar gida sai hanyar ta rabu biyu, da ta gidansa da wata hanyar daban. Yana…

Wani Babarbare ne ya sayi akuya a kasuwa, ya kama hanyar gida sai hanyar ta rabu biyu, da ta gidansa da wata hanyar daban. Yana cikin tafiya sai akuya ta kwace, ta bi hanyar gidansa. Ko da ya ga haka sai ya ce: “Yauwa, ashe dama kin san gidana? To idan kin je ki ce a ba ki dusa ki ci, kafin gama cin kasuwa.”
Daga Sabo Adamu, 08166137081