✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Babarbare a Kano

Wani Babarbare ne ya ji ana yi wa garin Kano kirari, ana cewa ‘Kano koda me kazo an fi ka’ sai ya ce shi kuwa…

Wani Babarbare ne ya ji ana yi wa garin Kano kirari, ana cewa ‘Kano koda me kazo an fi ka’ sai ya ce shi kuwa sai ya karyata wannan kirarin. Wata rana sai ya dauki mahaifiyarsa suka tafi Kano ya ce: “Ga uwata nan guda daya, a gwada mani wanda ya fi ni, ya kawo mani tasa uwar guda biyu ko uku!”
Daga Rabi’u Yunus Kura, Agege-Legas, 08029443333