✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ba na nadamar yi wa Buhari tattaki – Sulaiman Hashim

Matashin nan Sulaiman Hashim wanda ya yi wa Shugaba Buhari tattaki daga Lagas zuwa Abuja ya karyata labarin da wasu kafafan yada labarai na yanar…

Matashin nan Sulaiman Hashim wanda ya yi wa Shugaba Buhari tattaki daga Lagas zuwa Abuja ya karyata labarin da wasu kafafan yada labarai na yanar gizo suka yayata cewa ya yi nadamar yi wa Shugaba Buhari tattaki.