Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa Mahmud Yakubu ne ya sanar da dage tattara sakamakon zaben na kasa zuwa gobe Litinin.…