Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kai bantensa a rumfar zabensa a zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar.
Jam’iyyar PDP ta samu kuri’a 282 a zaben shugaban kasa a yayin da APC ke bi mata da kuri’a 57, LP 6, sai NNPP 1.
Bata-gari sun kai hari kan masu zabe a mazabar Kano
Majalisar Tarayya
PDP 61
APC 25
LP 1
NNPP 3
Sanata
PDP 49
APC 34
LP 0
NNPP 5