✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Arsenal tana zawarcin dan kwallon Inter Milan

Kulob din Arsenal da ke Landan ya fara zawarcin dan kwallon baya a kulob din Inter Milan na Italiya Jeison Murillo kamar yadda wata jaridar…

Kulob din Arsenal da ke Landan ya fara zawarcin dan kwallon baya a kulob din Inter Milan na Italiya Jeison Murillo kamar yadda wata jaridar wasanni mai suna Gazetta dello Sport ta kalato.
dan kimanin shekara 24 dan asalin Kolombiya, akwai yiwuwar Arsenal ta saye shi kafin a fara kakar wasa mai zuwa don ta karfafa ’yan kwallon bayanta. Sai dai akwai yiwuwar Inter Milan ba za ta sayar da shi a kasa da Fam miliyan 20 ba.