✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Aradu Kawu sak!

Wani Bafulatani ne yana cikin kiwo a daji, sai ya hango wani tsulan biri. Ya kalle shi sosai, ya sake kallonsa da kyau. Can sai…

Wani Bafulatani ne yana cikin kiwo a daji, sai ya hango wani tsulan biri. Ya kalle shi sosai, ya sake kallonsa da kyau. Can sai ya ce: “Aradu kawu sak! Yana nufin birin ya yi kama da kawunsa.
Daga Kabir Eros Malumfashi, 08128629430