✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Andre Gomez ya koma FC Barcelona

Dan kwallon balencia da ya kasance daya daga cikin ’yan kwallon Fotugal da suka lashe kofin Nahiyar Turai a bana Andre Gomez ya samu nasarar…

Dan kwallon balencia da ya kasance daya daga cikin ’yan kwallon Fotugal da suka lashe kofin Nahiyar Turai a bana Andre Gomez ya samu nasarar komawa kulob din FC Barcelona a kan Yuro miliyan 35.