✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An yi wa alkalin wasa duka a garin Owerri

A ranar Lahadin da ta gabata ne fada ya kaure a tsakanin magoya bayan kulob din Heartland da ke garin Owerri da na FC Ifeanyi…

A ranar Lahadin da ta gabata ne fada ya kaure a tsakanin magoya bayan kulob din Heartland da ke garin Owerri da na FC Ifeanyi Ubah a gasar rukunin firimiya na Najeriya bayan an tashi wasa a tsakanin kulob din biyu babu ci (0-0).