✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An sake rufe wasu shagunan ‘Yan Najeriya a Ghana

An sake rufe wasu karin shaguna 15 malllakar ‘yan Najeriya, wanda Kungiyar ‘yan Kasuwar Ghana ‘Ghana Union of Traders Association (GUTA)’  da ke yankin Opera…

An sake rufe wasu karin shaguna 15 malllakar ‘yan Najeriya, wanda Kungiyar ‘yan Kasuwar Ghana ‘Ghana Union of Traders Association (GUTA)’  da ke yankin Opera Square a birnin Accra kasar Ghana ta yi.

Sake rufe shagunan ‘yan Najeriya ya zama adadin shaguna 70 kenan aka rufe wa ‘yan Najeriya da ke kasuwanci su a babban birnin kasar Ghana, hakan na neman durkusar da jarin ‘yan kasuwar.

Wasu ‘yan Najeriya da ke kasuwanci sun ce, akwai yi wuwar rufe masu shaguna a yankin Tip Toe Lane da ke Kwame Nkrumah a yau Talata.