Wasu ’yan kasar Mali guda biyu sun shiga hannu a yayin da suke kokarin fasakwaurin maganin na mai galabaia mutane da ake kira A Kurkura zuwa daga Najeria.
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoiy ta Kasa (NDLEA) a kuma kama wani nakasasshe da ke dillancin miyagun kwayoyi, inda ta kwace curin tabar wiwi mai nauin kilgoram 104 a hannunsa a Jihar Ogun.
- Burkina Faso: Magoya bayan juyin mulki sun kai hari Ofishin Jakadancin Faransa
- NNPC ya saye gidajen mai 380 da kamfanin Oando
Kakakin NDLEA, Femi Babafemi, ya ce, jami’an hukumar sun kama ’yan kasar Malin ne da Kilogram 34.2 na kwalaben A Kurkura suna kokarin kaiwa kasarsu a Kwatano, Jamhuriar Benin.
Jami’an NDLEA sun kuma kama wani wata ’yar kasuwa mai shekara 32 a filin jirgin sama na Abuja ana kokarin safarar miyagun kwayoyin Rahynol zuwa birnin Santanbul na kasa Turkiyyya, inda ake da gidan abinci.
Babafemi ya ce sun kuma kama waa mata da kilogram 27 na miyagun kwaoyi.