✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kama masu garkuwa da mutane a Katsina

Hukumar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu nasarar kama wasu matasa da ake zargin barayin shanu ne da kuma garkuwa da mutane. Wadannan mutanen dai…

Hukumar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu nasarar kama wasu matasa da ake zargin barayin shanu ne da kuma garkuwa da mutane.
Wadannan mutanen dai suna cikin wadanda ake zargi da addabar hanyar Dayi zuwa Gwarzo da kuma tsakanin dajin Rugu da Birnin Gwari.