✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An gudanar da wasannin sojoji a Ibadan

A lokuta daban-daban sojoji suke yin atisaye da rawar daji da fafatawa a fagen yaki, irin haka suke yi a fagen wasannin motsa jiki,  kamar…

A lokuta daban-daban sojoji suke yin atisaye da rawar daji da fafatawa a fagen yaki, irin haka suke yi a fagen wasannin motsa jiki,  kamar yadda runduna ta biyu ta sojojin Najeriya mai hedkwata a birnin Ibadan ta shirya gasar wasanni a tsakanin askarawa na sassa bakwai na rundunar.