✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Amma ka san ba yabonka nake yi ba!

Wani Sarkin Fawa ne aka kai shi gaban alkali a kotu, sai alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shida. Alkali sai ya ga bakin…

Wani Sarkin Fawa ne aka kai shi gaban alkali a kotu, sai alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shida. Alkali sai ya ga bakin Sarkin Fawa yana motsi kamar yana fadin wani abu a boye. Sai alkali ya ce masa: “Ba zagina kake yi ba dai ko?” Sai Sarkin Fawa ya amsa da cewa: “Amma kuma ka san ba yabonka nake yi ba!” Sako daga Mudassir Ibrahim Mando Jihar Kaduna  08034371602   (Facebook! Mudassir Ibrahim Mando Kaduna).