✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Allah Ya isa

barawo ne ya sato kaya amma sai wani barawon ya sace, sai ya zo yana ta ’yan dube-dube, jama’a sun ga abin da ya faru…

barawo ne ya sato kaya amma sai wani barawon ya sace, sai ya zo yana ta ’yan dube-dube, jama’a sun ga abin da ya faru amma duk da haka sai suka tambaye shi cewa: “Lafiya kake ta ’yan dube-dube?” Sai ya ki fadin abin da ya faru, sai ya kama kuka yana cewa: “Haka kawai, mutane ba su iya zuwa su yi abu da kansu, sai kai ka je ka yi abu, sai kawai su zo su yi maka abu? Allah Ya isa!”

Daga Amiru Isa Bakori, 07068147933