✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ali Nuhu da Nafisa Abdullahi sun je filin wasan Chelsea a Ingila (Faifan bidiyo)

Shahararren dan wasan Hausa wanda ake wa lakabi da sarki, Ali Nuhu da takwararsa Nafisa Abdullahi sun halarci filin wasan kwallon kafan Chelsea, wato Stamford…

Shahararren dan wasan Hausa wanda ake wa lakabi da sarki, Ali Nuhu da takwararsa Nafisa Abdullahi sun halarci filin wasan kwallon kafan Chelsea, wato Stamford Bridge na Ingila inda suka kalli wasan Chelsea da Manchester United, inda aka lallasa Man U ci daya mai ban haushi.

Ali Nuhu ne ya wallafa faifan bidiyon a shafinsa na facebook.

Ku kalli bidiyon: