✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Albasa ko wuta?

Akwai wani Bakano wanda ya saba da kiwon kajin gona, yana ba su albasa don maganin sanyi. Wata rana ya aiki dansa ya sawo albasa…

Akwai wani Bakano wanda ya saba da kiwon kajin gona, yana ba su albasa don maganin sanyi. Wata rana ya aiki dansa ya sawo albasa sai dan ya sawo itace ya hura musu wuta. Da baban nasa ya tambayi dalili sai ya ce masa: “Ai wuta ta fi maganin sanyi!”
Daga Sulaiman Ahmad Rano 07083561527