✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Koyi Daga Rayuwar Buhari —Makusantansa

Makusantan tsohon shugaban ƙasa Marigayi Muhammadu Buhari sun bayyana wasu abubuwa game da shi waɗanda ba kowa ne ya sani ba.

More Podcasts

Rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ta sa ’yan Najeriya da dama kaɗuwa duk da cewa ya jima yana fama da rashin lafiya.

Sanar da rasuwar ke da wuya, ’yan ƙasa suka fara bayyana ra’ayoyi daban-daban a kan abin da suka gani game da rayuwar tsohon shugaban.

Amma makusantansa sun bayyana wasu abubuwa game da shi waɗanda ba kowa ne ya sani ba.

Sune kuma shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan