✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Abin da ya sa na auri ’yar shekara 70’

Wani dattijo dan kimanin shekara 80 ya shiga cikin ma’aurata 250 da hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta daura musu aure a lokaci guda, a…

Wani dattijo dan kimanin shekara 80 ya shiga cikin ma’aurata 250 da hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta daura musu aure a lokaci guda, a karo na biyu na shirin aurar da zawarawa da ‘yanmata da ta bullo da shi don rage yawan marasa aure.