✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin da ya sa muka fi son ’yan shekara biyu zuwa uku a Makarantar Ango Abdullahi – Shamsudddeen Aliyu

Malam Shamsuddeen Aliyu na xaya ga cikin ’yan Kwamitin Amintattu na makarantar Farfesa Ango Abdullahi International School da ke filin Mallawa a kan hanyar Jos…

Malam Shamsuddeen Aliyu na xaya ga cikin ’yan Kwamitin Amintattu na makarantar Farfesa Ango Abdullahi International School da ke filin Mallawa a kan hanyar Jos kusa da Unguwar Qaya a Qaramar Hukumar Zariya a Jihar Kaduna, a tattaunawarsa da Aminiya ya bayyana yadda suke horar da qananan yara don su taso da qwazo a makarantar: