✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin da ya kamata masu adawa da gina Cibiyar Fim a Kano su fahimta

A da can, mutanen mu sunki karatun Boko (wanda cikakken sunan da suka lakaba masa shi ne Bokoko-a-wuta) fafur, sai karatun ‘Muhammadiyya.’ Daga baya, ba’ada…

A da can, mutanen mu sunki karatun Boko (wanda cikakken sunan da suka lakaba masa shi ne Bokoko-a-wuta) fafur, sai karatun ‘Muhammadiyya.’ Daga baya, ba’ada lokaci yai buli, bayan Lardunan Yarabawa da Ibo sun mana nisa, muka ga ba za mu iya hana karatun Boko ba; muka shigo da gyara da saiti, wanda ya taimaka gaya wajen tafiyar a da addini da al’adunmu