✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin da muke so a yi muddin ana son kawo karshen ta’addanci – Turji

A ci gaban tattaunawar Aminiya da kasurgumin dan bindigar nan, Bello Turji, ya bayyana abubuwan da suke so a yi, muddin ana son kawo karshen…

A ci gaban tattaunawar Aminiya da kasurgumin dan bindigar nan, Bello Turji, ya bayyana abubuwan da suke so a yi, muddin ana son kawo karshen matsalar ’yan bindigar da ta addabi wasu jihohin Arewa.