✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin alheri da na ci gajiya daga Najeriya

A kwana-kwanan nan Farfesa Tomori ya ce ba zai manta da abin alherin da Najeriya ta yi masa ba. Aminiya ta zaga cikin gari don…

A kwana-kwanan nan Farfesa Tomori ya ce ba zai manta da abin alherin da Najeriya ta yi masa ba.

Aminiya ta zaga cikin gari don ta ji ko mutane na da irin wannan ra’ayi.

Ga ra’ayoyin wasu ‘yan Najeria.