✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A shekarar kuraye

Wani gwamna ne ya kai ziyara makarantar furamari tare da mukarraban sa. Da zuwa ya zarce aji  biyu ya tambayi yara wa zai fada masa …

Wani gwamna ne ya kai ziyara makarantar furamari tare da mukarraban sa. Da zuwa ya zarce aji  biyu ya tambayi yara wa zai fada masa  shekarar da aka haifi Manzon Allah, sai wani daga cikin su ya daga hanu yace a shekarar  giwaye.  Sai daya daga cikin kwamishinonin da suka raka shi ya tambaya shima wa zai fadamana shekarar da aka haifi gwamna, sai wani dalibi yace azamanin kuraye.
Daga Muktar Bala Bulama Hina. 07068864201.