✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan fashi sun yi aika-aika a Sakatariyar Gwamnatin Tarayya

’Yan fashi sun yi kutse da karfin tsiya a Sakatariyar Gwamnatin Tarayya inda suka yi awon gaba da tarin kadarori. A safiyar Laraba ce ’yan…

’Yan fashi sun yi kutse da karfin tsiya a Sakatariyar Gwamnatin Tarayya inda suka yi awon gaba da tarin kadarori.

A safiyar Laraba ce ’yan fashin suka fasa Sakatariyar Gwamantin Tarayya da ke garin Kalaba, Jihar Kuros Riba suka yi aika-aikar.

Karin larabrin na tafe..