✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

BIDIYO: Yadda Kwankwaso ya shiga filin bikin rantsar da Abba Gida-Gida

An rantsar da Abba Gida-Gida a filin wasa na Sani Abacha da ke birnin Dabo.

Kalli yadda madugun Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shigo filin wasa na Sani Abacha da ke Kano, gabanin rantsar da sabon gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf.