✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ya nemi Kamfanin Siminti na Ashaka ya ba ’yan asalin Funakaye fifiko

Shugaban Kwamitin Riko na karamar Hukumar Funakaye da ke Jihar Gombe Alhaji Bakura Muhammad Bajoga, ya yi nemi Kamfanin Siminti na Ashaka ya bada fifiko…

Shugaban Kwamitin Riko na karamar Hukumar Funakaye da ke Jihar Gombe Alhaji Bakura Muhammad Bajoga, ya yi nemi Kamfanin Siminti na Ashaka ya bada fifiko ga ’yan asalin yankin ta fuskar daukansu aiki.