✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wata Sabuwa: Dabdalar Da Ta Wakana A Kannywood A Makon Jiya

Wata Sabuwa ta kawo muku irin dabdalar da ta wakana cikin wannan mako a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood. Jarumin Kannywood Ibrahim Mohammed Mandawari ya…

Wata Sabuwa ta kawo muku irin dabdalar da ta wakana cikin wannan mako a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood.

  • Jarumin Kannywood Ibrahim Mohammed Mandawari ya rubuta wa  zababben Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf budaddiyar wasika
  • Ali Nuhu da Ali Jita sun rakashe a birnin Landan
  • Indiyawa za su shigo finafinan Najeriya

Domin kallon bidiyon Wata Sabuwa latsa nan: