Gwamnonin jam’iyyar APC 22 a faɗin ƙasar sun amince da cewa Bola Tinubu ne ɗan takararsu a zaɓen 2027 mai zuwa.