Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Isa-Sabon Birni daga Jihar Sakkwato, Abdulkadir Jelani Danbuga ya rasu.