Rahotanni na cewa sojojin Isra’ila sun soma saɓa ƙa’idar yarjejeniyar tsagaita wuta da aka yi tsakaninta da Lebanon. Kawo yanzu sojojin sun saɓa yarjejeniyar sau…