✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ta kashe kan ta saboda mahaifinta ya yi mata fada

Ranar Alhamis din makon jiya ne wata budurwa ’yar shekara 15 mai suna Hauwa Idris ta kashe kanta ta hanyar shan gubar fiya-fiya saboda mahaifinta…

Ranar Alhamis din makon jiya ne wata budurwa ’yar shekara 15 mai suna Hauwa Idris ta kashe kanta ta hanyar shan gubar fiya-fiya saboda mahaifinta ya yi mata fada.