Sarkin Dukku ya rasu yana da shekara 96
A ranar Litinin din da ta gabata ne cikin dare Allah Ya yi wa Mai martaba Sarkin Dukku, Alhaji Abdulkadir Haruna Rashid rasuwa.