✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda Tsaro Da Tattalin Arziki Za Su Shafi Zaben 2023

Domin sauke shirin latsa nan Yanayin tsaro da tattalin arziki na taka muhimmiyar rawa a wuring gudanar da zabe wanda kuma babban jigone wajen tabbatar…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Yanayin tsaro da tattalin arziki na taka muhimmiyar rawa a wuring gudanar da zabe wanda kuma babban jigone wajen tabbatar da dorewar tsarin Dimokuradiyya.

 

Taron tattaunawa na shekara-shekara da kamfanin Media Trust mai buga jaridar Daily Trust na wannan karon ya mayar da hankali ne a kan rawar da yanayin tsaro da tattalin arzikin Najeriya za su taka wurin juya akalar zaben kasar na shekarar 2023.

 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattaro bayanan masana akan harkokin tsaro, tattalin arziki da tsaro.