✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Rikicin Rasha da Ukraine Ya Dugunzuma ‘Yan Najeriya

Rikicin Rasha da Ukraine ne batun da ya fi jan hankalin 'yan Najeriya

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Yakin da ya barke tsakanin Ukraine da Rasha ya jawo zazzage muhawara a sassa daban-daban na duniya, ciki har da Najeriya.

Tuni dai hukumomi a kasar suka dauki haramar kwaso ”yan Najeriya da ke kasar Ukraine, amma ba wannan ne kadai abin damuwa ba.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari a kan yadda wannan rikici zai Najeriya da ‘yan Najeriya kai tsaye.