✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda NYSC Ta Canza Rayuwata’

Tattaunawa ta musamman tare da wadanda suka yi wa kasa hidima kasa a farko-farkon tsarin.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar 22 ga Mayun da muke ciki tsarin hidimar kasa ta NYSC zai cika shekaru 50 da kafuwa.

Ko kwalliya tana biyan kudin sabulu?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da tattaunawa ta musamman tare da wadanda suka yi wa kasa hidima kasa a farko-farkon tsarin.