✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Ranar Mata: Yadda Magidanta Suke Koda Matansu

Majalisar Dinkin Duniya ta ware 8 ga watan Maris ta kowace shekara a matsayin Ranar Mata ta Duniya.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Ranar 8 ga watan Maris ta kowace shekara ce Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar a matsayin Ranar Mata ta Duniya.

Fiye da shekara 100 ke nan ake gudanar da bikin ranar  ta musamman da aka ware wa mata a fadin duniya, domin yaba musu da kuma nuna muhimmancinsu ga al’umma a matsayinsu na uwaye, abokan rayuwa, ’yan uwa da kuma ’ya’ya.

NAJERIYA A YAU: Wahalar Fetur A Najeriya: Da Sauran Rina A Kaba

DAGA LARABA: Yadda ’Yan Siyasa Ke Yada Labaran Karya Don Su Ci Zabe

Hakan ya sa wasu magidanta suka jinjina wa muhimmiyar rawar da matansu suke takawa a cikin iyalansu, tare da bayyana wasu hanyoyin da suke yabon matan nasu saboda yadda suke burge su.