✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Bara Ta Shigo Karatun Allo

Abin da za a yi yi domin magance yawon bara da almajirai ke yi

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Batun yawon bara da almajirai ke yi a birane da kauyuka domin neman abinci da sutura ya dade yana daukar hankalin mutane a Najeriya.

Wai shin bara wani yanki ne na karatun allo ko kuma sadadowa ta yi har aka wayi gari ba a iya raba karatun allo da yawon bara?

Yaushe aka fara yawon bara a tsarin karatun allo? Shin kuskure ne ko kuma daidai ne?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da amsoshin wadannan tambayoyi dama karin bayani.