✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Wa Zai Kula Da Motocin Sufurin Da Zulum Ya Kawo?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin jama'ar Borno da kuma gwamnatin jihar kan hanyoyin za ta bi wurin kula da motocin.

More Podcasts

Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum ta kaddamar da motocin sufuri a kwaryar birnin Maiduguri, domin rage radadin cire tallafin man fetur din da aka yi a kasar nan.

Shin ta wadanne hanyoyi za a bi domin kula da wadannan motoci?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin jama’ar Borno, ya kuma bi diddigin hanyoyin da gwamnatin za ta bi wurin kula da motocin.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.