✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Matsayin Kuri’ar ’Yan Gudun Hijira A Zaben 2023

Yaya miliyoyin ’yan Najeriya da ke gudun hijira za su kada kuri’a a zaben 2023? 

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A yayin da ya rage kwana 85 a yi zaben 2023, ta yaya miliyoyin ’yan Najeriya da ke gudun hijira za su kada kuri’a?

Shin INEC ta shirya bai wa ’yan Najeriya da ke sansanonin gudun hijira damar amfani da ’yancinsu na kada kuri’ar zaben mutanen da za su shugabance su?

Shirin Najeriya A Yau na kunshe da karin bayani.