✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Ko Jam’iyyun Adawa Za Su Kwace Shugabancin Majalisa?

Yaya majalisa ta 10 za ta kasance a Najeriya, ganin da yadda jam'iyyun adawa suka samu kujeru masu yawan gaske?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shin yaya tafiyar majalisar dokokin Najeriya ta 10 za ta kasance, lura da yawan kujerun da jam’iyyun adawa suka samu da ke neman ba su rinjaye a zauren majalisar?

Shin za su iya hana wa jam’iyya mai mulki ruwa gudu?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi irin tasirin da yawan ’yan majalisun da suka fito daga jam’iyyun adawa zai wa harkokin majalisar.