✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Mai Yiwuwa A Fuskancin Matsanancin Wahalar Mai Kwanan Nan A Arewacin Najeriya

Kungiyar dillalan mai ta IPMAN ta ce za su fara yajin aiki idan gwamnati ba ta biya bashin biliyoyin Naira da suke bin ta ba

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan 

Gidajen Man Fetir a Najeriya sun ce ba za su kara yin aiki ba, sai gwamnati ba ta biya bashin kudadensu da ke hannunta.

Kungiyar dillalan mai ta IPMAN ta ce kudin nasu ya kai  Naira biliyan 50, kuma idan ba a biya ba, to babu makawa za su tafi yajin aiki.

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da ’Yan Bindiga Suka Ki Sakin Dalibin Bethel Baptist

DAGA LARABA: ‘Yan Ta’adda Na Fada A Ji A Najeriya.

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan al’amari.